DAN UWA TAYANI ISAR DA WANNAN SAKON
KUFADAWA MASU YADA ABUBUWANDA ALLAH YA HARAMTA AKAN SHAFUKANSU NA SADARWA CEWA: BABU WANDA ZAI GOGHE FA BAYAN MUTUWARSU!, KUMA DUK SANDA AKA GANI KO AKA SAURARA KO AKA SAKE YADAWA; TO SUNA DA ZUNUBI.
DON HAKA YAKAI DAN UWA KADA KA YADA KOMAI SAI ALKHAIRI; DOMIN ZAKAGA SAKAMAKON ABINDA KAKE YADAWA A CIKIN KABARINKA BAYAN MUTUWARKA.
ALLAH YA BAMU IKON YADA ALKHAIRI DA ZAI AMFANEMU YA AMFANI YAN UWANMU.
Related Articles
DAN UWA TAYANI ISAR DA WANNAN SAKON
DAN UWA TAYANI ISAR DA WANNAN SAKON
KUFADAWA MASU YADA ABUBUWANDA ALLAH YA HARAMTA AKAN SHAFUKANSU...
5 min read · Michael Roberts
DAN UWA TAYANI ISAR DA WANNAN SAKON
DAN UWA TAYANI ISAR DA WANNAN SAKON
KUFADAWA MASU YADA ABUBUWANDA ALLAH YA HARAMTA AKAN SHAFUKANSU...